Bidiyon Tsiraicin Ummi Rahab

Posted by

An wallafa wani faifan bidiyon jaruma ummi raham inda take sanye Da Guntun wando dakuma riga mai gajeren hannu

Inda ake zargin daya daga cikin qawayentane suka mata wannan ayka aykar domin kuwa acikin bidiyon

Muryar mace ce akaji suna fira tadauketa wannan bidiyon batareda tasaniba inbazKu mantaba hakan yataba faruwa ga jaruma maryam yahaya

A shekarun baya kafin rashin lafiyarta inda itama wasu qawayenta sunka mata bidiyo tana sanye

Daa tufafin bacci  shawara gareku mata ku kuka Daa abokaninku domin kuwa bakowa ake nunawa komaiba domin wasun suturarda kake sakawama basu jindadin ganinka daa ita

Allah yasa mudace yahadamu Daa abokai nagari amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *