LABARAI

Kalli Bidiyon Yadda Yaranmu Suke Iskanci Acikin Makarantar Sakandare Suna Tabin Mata Abindai Sai Dai Allah Ya Kyauta..

Kalli Bidiyon Yadda Yaranmu Suke Iskanci Acikin Makarantar Sakandare Suna Tabin Mata Abindai Sai Dai Allah Ya Kyauta..

innalillahi yanzu Yanzu An kama Wani Matashi yana Lalata Da Wata Budurwa acikin makaranta kamar yadda a yanzu haka zamu zaka muku wannan Video.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka ana lalata yan mata domin Iyayen Suna iya bakin kokari su wajen Bawa ya’yan su tarbiya amma kuma wasu mazan daga waje sai su ringa lalata musu yaya a waje.

A yanzu haka babu abinda zamuce saidai muce Allah ya shirya Mana ya’yan mu domin a yanzu haka indai ka kalli wannan Video sai kayi allah wadai da wannan mutumin a yanzu haka ga Video ka Kalla.

Kamar yadda ka kalli wannan Video a yanzu haka nasan cewa kaga yadda wannan dan iskan Saurayin yake lalata mata Rayuwa acikin makaranta domin ba auren ta zaiyi ba.

A yanzu haka samari da yawa sai bayan sun gama lalatawa mace Rayuwar ta sai kuma su fasa auren ta a yanzu haka wannan matsalar ake fuskan ta muna fatan allah ya gyara Mana.

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Source:Digitalskil.com

READ ALSO:  Wani Mutum Ya Kashe Mace 'Yar Shekara 71, Ya Sayar Da Hannunta, Da Qafarta

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please