A yau ne muka sami wata wallafa daga shafin sada zumunta na Northern habiscus inda suka wallafa hoton mai martaba Sarkin Daura, inda ya angwance da sabuwar Amaryar sa.
Sannan kuma shafin na Northern habiscus sun wallafa wani rubutu a kasan hoton Sarkin Dauran tare da Amaryar tasa, inda suka wallafa rubutu kamar haka.
wata ruwayar kuma Masarautar Daura tayi sabuwar bakuwa. Yes sarkin Daura ya wanki Amarya an daura Aure ran Asabar, Muna taya me girma, mai Martaba murnar Angwanci. Masha ALLAH.
Ga hotunan da mai martaba Sarkin Daura tare da Amaryar sa suka dauka nan a kasa domin ku kalla.
Related posts:
Illar Matsalar Shaye Shaye Bidiyon Yadda wani Matashi ya jefa wata tsohuwa Mai shekaru 80 Rijiya
Ansamu Nasarar kama Wasu ‘Yan Sakai Guda 2 Da Sunka Yi Ma Wata Matar Aure Fyade A Jahar Bauchi
Yanzu Yanzu Darakta Abubakar S Shehu Yayi Hatsarin Mota a Garin Jos. Innalillahi Wainna ilaihirrajiu...
Kalli yadda wata mata ta hallaka kishiyarta amarya a ranar daurin aurenta a jahar sokoto