Yanzu Yanzu Darakta Abubakar S Shehu Yayi Hatsarin Mota a Garin Jos. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun
Abubakar S Shehu Yana daya daga cikin manyan jarumai kuma masu bada umurni a Masana’antar Kannywood, Allah Ya jarabci fitaccen Darakta a Masana’antar Kannywood da hatsarin mota a jiya asabar a garin jos, Sai dai Allah ya Kawo abin da sauki
Sani liliya ya rera, Suka Fitar da wakoki, Sambisa wanda mawaki, and Yana daya daga cikin manyan masu jagorantar kampanin 3Sp TV
Shafin Kannywood Celebs’ kafar sadarwa on Facebook sune suka wallafa labarin Hatsarin da jarumin yayi a jiya asabar a garin jos Muna masa Addu’a Allah ya bashi lafiaye gaba
Cikakken rahoton anan Karanta
Related posts:
Tohfa Yanzunan Baballe Hayatu Yayi Bayanin Abin Da Yasa Har Yanzun Baiyi Aure Ba
A Wajen Masoyan Ta, Yadda Rashin Aske Gashin Hammata, Ya Janyowa Bilkisu Shema
Kukalli Wannan Matashin Da Yakaseh Mahaifansa Sabida Sunyi Batanci Ga Fiyayyen Halinta Anni Muhammad...
Alhamdulillah Ansaka Ranar Auren Hamisu Breaker Tareda Matarda Zai aura