Melery – Zanyi Wuff Starring Ummi Rahab – Lilin Baba – Abdul M Shareef
Description
Haziqin Matashin Mawakin Hausa Wanda Kunkafi Sani Da Muhammad Melery ya saki sabuwar wakarsa mai suna “Zanyi Wuff” natabbata wannan waka zata nishadantar da ma’abota jin wakokin soyayya na hausa film.
Track Details
Title | Zanyi Wuff |
Artists | Melery |
Genre | pop |
Duration | 03:03 |
Release | 2022 |
Audio Format | mp3 |
Download
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Melery – Zanyi Wuff Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.