ENT & NEWS
Wata tayi ɓatanci ga fiyayyen halitta A sscoe a Sokoto matasa sun kasheta ha lahira
DA DUMI-DUMIN SU!
Matasa sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W a jihar Sokoto
- Yanzu-yanzu matasa a jihar Sokoto sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawar ta bayan da ta yi batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W
Lamarin dai ya faru ne a makarantar Shehu Shagari College da ke unguwar Bado Kwatas da ke cikin birnin Sokoto.
Yanzu haka dai sojoji da yan sanda sun cika makarantar.
#Nasara
Daga nan nun samu labarin cewa kwanitin makarantar ta rufe makarantar saboda faruwar wannan abu kamar yadda zaku gani a takarda.
Ga bidiyon saiku kallah
Ga wani bidiyon kuma
Allah Yaqarawa Annabi Daraja
Related posts:
MMWTV by Asake tops all debut Nigerian albums in Billboard history
Basketmouth finally apologizes to AY and others, saying, "I'm deeply sorry
Macaroni informs Sanwo after a lawyer in Lagos is killed: "Extrajudicial killing increased in your r...
Various responses to a television show's return ahead of polls in 2023
One Comment