Ali Nuhu Tareda Dan’sa Ahmad Ali Nuhu A Kasar Manchester United Kuma A Cikin Filin Wasan Su Na Football Sun Dauki Hotuna Kuma Tareda Wasu Manyan Kofina.
Sarki Ali Nuhu Tareda Dan’sa Mai Suna Ahmad Ali Nuhu a Kasar Manchester United Lokacin da Akai Wani Wasa Tareda Dan’sa Mai Suna Ahmad Ali Nuhu.
Achan garin na Manchester da sukaje, Ali Nuhu ya Samawa Dansa Ahmad Kungiyar Kwallon Kafa.
Babu Shakka Jarumi Ali Nuhu Ya Baiwa Dan’sa Gudun Mawa Hannu Bibbiyu Akan Cikar Burin Sa Na Zama Babban Dan Wasan Kwallon Kafa Na Duniyya.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na” Zuwan Ali Nuhu Kasar Waje Tareda Dan’sa Mai Suna Ahmad Ali Nuhu.
Related posts:
Tabbas 'an Kannywood sunyi masa kara bidiyon yadda shagalin bikin Lukman na shirin LABARINA ya kasan...
Mawaki Nazifi Asnanic ya karyata abin da jaruma Hadiza gabon ta fada akansa sannan kuma yace sai ya ...
Lawan Ahmad's Cika Shekara 14 Da Aure: "Ba mu ta'a kai 'arar junan mu ba"
Bidiyon Zee Zango Bani Bace Ajalin Darakta Nura Mustapha