KANNYWOOD

Tohfa Wata Sabuwa Khadija Yobe Tafito Ta Fadi Wata Magana Akan Ali Nuhu Da Kowa Bai Taba Tunani ba

Khadija Yobe ta fadi magana akan Ali Nuhu.

Ali Nuhu wanda yan kannywood ke kira da sarki wata jaruma mai suna khadiya Yobe ta cikin izzar so ta fadi wata Magana akan Ali Nuhu wacce ta bawa mutane mamaki.

Jarumar tayi magana akan Ali Nuhu wanda yake kusan uba agurin wasu yan kannywood din domin shine silar daukakar wasu daga cikin yan matan na mannywood.

Tace itafa ta dauki Ali Nuhu a matsayin uba domin shine wanda lokacin data shigo kannywood ya bata shawarwari akan yadda zata tafiyar da hulda da jama’a batare data samu sabani da kowaba kuma yace da ita ta kiyaye mutuncinta a matsayinta Na ya mace.

Jarumar ta godewa Ali Nuhu sosai inda tace duk abinda take nema na shawara gurin ali nuhu take tafiya drick domin ya bata shawara kuma yana bata duka gudunmawa.

Duba : Cikin Fushi Ali Nuhu Ya Yi Martani Ga Buhari Akan Bidiyon Zane fasinjojin Jirgin Kasa

Ana ganin jarumar kamar son Ali nuhu shi yasa ta fito take yabon sa wasu kuma na cewa sam fa jarumar bazata taba fadar haka ba sai dan kawai yayi mata mutuncine kuma ya dora akan tafarkin da zata ci gaba a harkar film.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please