KANNYWOOD
Masha Allah Rarara Ya Dauki Nauyin ‘Ya’yan Nura Mustapha Waye
Masha Allah Rarara Ya Dauki Nauyin ‘Ya’yan Nura Mustapha Waye
Ayau ne muke mako na uku da rasuwar daraktan shirin fim din Izzar so nura Mustapha Waye wanda ya rasu makunni 3 da suka wuce.
Rasuwar nura Mustapha Waye ya girgiza masana’antar Kannywood sosai dama mutanen gari baki daya.
A safiyar yau kuma muka samu labarin shararren mawakin siyasa Dauda Kahuta Rarara yakai ziyara gidan su marigayi nura waye inda ya dauki nawin yayan nura waye gaba daya su 14.Muna masa addu’a Allah saka masa da gidan aljanna AmeenAmeen.
Ga bidiyon ku kalla:;
Related posts:
Jerin Manyan Jaruman kannywood da suka ci gidan yari (prison) saboda film da kuma abinda yasa aka ka...
Inda Yayi Sabon Wasa A Kaduna, A Karon Farko Adam A Zango Ya Fara Tafiya Da Iyalansa Wurin Wasa
Murja Ibrahim Kunya Ta Sha Girgije Ta Sha Rawa a Sabon Videon Umar M. Sharif
Momme Gombe Tayi Magana Kan Yarinyar Da Akace Ta Haifa