KANNYWOOD
Kalli Yanda Aka Sake Fusata Musa Maisana’a Yaja Kunnen Matan Kannywood
Barkanku Da Wannan Lokacin ayau maganarmu mai qarfi ta ganomana wani rahoton da Shafin Amihad suka ruwaito Maisana’a Yaja Kunnen Matan Kannywood
Anga Maisana’a yana kwaikwayon muryar Ali Nuhu a wajen daukar wani sabon shiri inda yaja kunnnen matan Kannywood kamar yadda zaku gani a bidiyon dake kasa.
Shahararren ɗan wasan barkwancin nan na masana’antar Kannywood Musa Abdullahi wanda aka fi sani da Musa mai sana’a ya bayyana dalilin da ya sa shi yawan yin nasiha ga ‘yan matan Fim.
A zantawarshi da sashin hausa na gidan biki ya bayyana cewar dukkanin kalamansa yana yin su ne bisa kishi da kuma inganta sana’ar su ta wasan kwaikwayo.