KANNYWOOD

Zuwa Yanzu Yakamata ace Jaruman Kannywood Sun natsu dayin Wani Abun, Duba da irin Yadda Yayayensu Suka girma sosai.

Izuwa Yanzu Yakamata ace wasu Jaruman Kannywood Sun natsu dayin Wani Abun, Duba da irin Yadda Yayayensu Suka girma sosai.

Kamar dai yadda muka saba wannan tasha tana kawo maku labarai ne wanda suka shafi Fitattun Jaruman Kannywood wanda a yau kuma mun kawo maku jerin yayan wasu Fitattun Jaruman wanda suka girma matuka.

 

Hakan yasa Mutane ma suke ganin cewa yakamata ace wasu jaruman sun kame kansu kuma sun natsu daga yin wasu Abubuwan

daka iya ja masu zagi ko kuma wanin hakan kasancewar a yanzu fa girma ya kamasu ba kamar shekarun baya da suke da samartaka.

domin yanxu akwai yaya manya a gabansu kuma dukkan abinda suke suna gani da idanun su.

 

Kuma koda wani ya sokesu kan wani abunda sukayi tofa yaya nasu bazasu ji dadin hakan ba, Domin a wata tattaunawa da bbc hausa sukayi da dan jarumi ali nuhu watau Ahmad ya bayyana masu cewa shifa sam baya jin dadin irin abubuwan da mutane suke fada akan Mahaifin nasa.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please