Cikin Kuka Naziru Sarkin Waka ya cire tsoro ya Bayyana Mafitar Yadda Za A Kwato Kamammun Kaduna-Abuja Kuma A Kashe ‘Yan Ta’addan
Shikenan Ma â Yanzunnan Naziru Sarkin Waka ya saki sabon faifan bidiyo a handil dinsa na facebook inda ya fadi Mafitar yadda za a yi da âYan-Taâaddan Sannan a dawo da Kamammun Jirgin Kaduna-Abuja.
Mai sauraro, idan baka mance ba, awanni kadan da suka gabata janzakitv ta kawo maku cikakkrn bidiyon yadda âyan-taâaddan jirgin kaduna-abuja suke azabtar da ragowar wadanda suka kama:
Wannan shine bifiyon rashin kmanin da ya bulla wanda ta tayar da hankulan jamaâq.
Yanzunnan kuma Naziru Sarkin Waka yayi fitar burtu ya cire tsoro ya bayyana hanyoyin da za a bi wajrn dawo da wadannan bayin Allah.
Kalli bidiyom anan:
Allah muke cigaba da dogaro gareshi da ya kawo mana daukin gaggawa akan wadannan azzalumai.
Allah ka tsaremu ka tsare dukkan alâummar. Allah ka kame hannun wadannan azzalumai.
One comment