Cikin Kuka Naziru Sarkin Waka ya cire tsoro ya Bayyana Mafitar Yadda Za A Kwato Kamammun Kaduna-Abuja Kuma A Kashe ‘Yan Ta’addan

Posted by

Cikin Kuka Naziru Sarkin Waka ya cire tsoro ya Bayyana Mafitar Yadda Za A Kwato Kamammun Kaduna-Abuja Kuma A Kashe ‘Yan Ta’addan

Shikenan Ma – Yanzunnan Naziru Sarkin Waka ya saki sabon faifan bidiyo a handil dinsa na facebook inda ya fadi Mafitar yadda za a yi da ‘Yan-Ta’addan Sannan a dawo da Kamammun Jirgin Kaduna-Abuja.

Mai sauraro, idan baka mance ba, awanni kadan da suka gabata janzakitv ta kawo maku cikakkrn bidiyon yadda ‘yan-ta’addan jirgin kaduna-abuja suke azabtar da ragowar wadanda suka kama:

Bidiyon 10Mins ikakken videon zaluncin

Wannan shine bifiyon rashin kmanin da ya bulla wanda ta tayar da hankulan jama’q.

Yanzunnan kuma Naziru Sarkin Waka yayi fitar burtu ya cire tsoro ya bayyana hanyoyin da za a bi wajrn dawo da wadannan bayin Allah.

Kalli bidiyom anan:

Nazir Sarkin Waka ya kawo mafita akan wadannan bayin Allah na Jirgin Kaduna-Abuja

Allah muke cigaba da dogaro gareshi da ya kawo mana daukin gaggawa akan wadannan azzalumai.

Allah ka tsaremu ka tsare dukkan al’ummar. Allah ka kame hannun wadannan azzalumai.

 

 

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *