Tsohon Mijin Jaruma Momee Gombe Zai Angwance Da Jarumar Shirin Izzar So Wato Nana

Posted by

Tsohon Mijin Jaruma Momee Gombe Zai Angwance Da Jarumar Shirin Izzar So Wato Nana

acikin Daren Nan muke Cin Karo Da wani labari Ashafin Hausadailynewa Cewar Tsohon Mijin Jaruma Momee Gombe Zai Angwance Da Jarumar Shirin Izzar So Wato Nana

Shafin Sun Ruwaitou  labarin ne kamar hakan yanda zaku gani akasa

Mawakin Masana’antar shirya fina finai a kannywwod adam fasaha wanda yake tsohon mijin jarumar masana’anar kannywood ce maimuna Abubakar Gombe wanda ankafi sani da momee Gombe zai angon ce.

Adam fasaha har yanzu dai bai bar masana’antar ba inda munka samu hotunan kafin aure wanda a turanci ake kiransu da ‘pree wedding pictures’ da Minal Ahmad wanda take cikin shiri mai dogon zango Izzar so inda take amsa sunan Nana.

Tashar duniyar kannywood tayi kokari kawo rahoton bidiyon wajen daukar hoton amaren nan in sha Allah kamar yadda zaku kalla da idonunku.

Ga bidiyon shafin Suka  samo a tashar Duniyar Kannywood

Sannan kuma ga zafafan hotunan da suka wallafa “Pree Wedding Picture” wanda a Hausance ake kiran sa Hotuna kafin aure.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *