KANNYWOOD

wani Babban al’amari ya faru a shafin jaruma Nafisa Abdullahi wanda har tayi mummunan martani ga Hausawa

wani babban al’amari ya faru a shafin jaruma Nafisa Abdullahi wanda har tayi mummunan martani ga Hausawa

Jarumar masana’antar kannywood wacce take sharafinta a shirin nan mai dogon zango na, LABARINA, wato Nafisa Abdullahi, wanda tauraruwar take haskakawa a cikin shirin na, LAVARINA.

A yanzu ne muka sami wani labarin akan jarumar inda ta goyi bayan wani matashin sarmayi da yake tsokaci akan Hausawa, a lokacin data wallafa hoton wata jarumar kasar India mai suna Difika.

Jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa wannan hoton na jarumar kasar India wato, Difika, a lokacin sa take bayyana murnar ta na zagayowar ranar haihuwar ta, amma hoton da jaruma Difika ta wallafa tsiraicin jikin ta ya bayyana.

Wanda hakan ya dauki hankulan jama’a duba da yadda tsiraicin jikin jarumar ya bayyana, daga nan kuma sukayi ta cece-kuce akan hoton.

Bayan jama’a sunyi ta cece-kuce akan wannan hoton da jaruma Difika ta wallafa, sai aka sami wani matashin saurayi wanda shi kuma ya goyi bayan jarumar inda yake cewa.

Ku Hausawa haka kuke idan mutum zai yi wani abu wanda zai sanya ku nishadi to sai yayi wani abu na jan hankali, idan kuma bazai yi irin haka ba to ai bai dace ya bada nishadin ba, kuma abin dana fuskanta mafi yawancin ku hausawa ku munafukai ne.

Bayan wannan matashin saurayin ya fadi tsokacin nasa akan abin da Hausawa suke, sai kuma jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi martani da cewa.

Ai dama Hausawa sunesune asalin munafukai, kamar yadda shafin Hausa Midiya suka ruwaito.

Zaku iya kallon wannan bidiyon dake kasa

READ ALSO:  Wasu Hotunan Hadiza Gabon Rungume da wani matashi wanda ake zaton danta ne ko Qani ya janyo mata cece-kuce

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please