KANNYWOOD

Kalli Yanda Aka Sake Fusata Musa Maisana’a Yaja Kunnen Matan Kannywood


Barkanku Da Wannan Lokacin ayau maganarmu  mai qarfi ta ganomana wani rahoton da Shafin Amihad suka ruwaito Maisana’a Yaja Kunnen Matan Kannywood

Anga Maisana’a yana kwaikwayon muryar Ali Nuhu a wajen daukar wani sabon shiri inda yaja kunnnen matan Kannywood kamar yadda zaku gani a bidiyon dake kasa.

Shahararren ɗan wasan barkwancin nan na masana’antar Kannywood Musa Abdullahi wanda aka fi sani da Musa mai sana’a ya bayyana dalilin da ya sa shi yawan yin nasiha ga ‘yan matan Fim.

A zantawarshi da sashin hausa  na gidan biki ya bayyana cewar dukkanin kalamansa yana yin su ne bisa kishi da kuma inganta sana’ar su ta wasan kwaikwayo.

 

Wani faifan bidiyo da ya karade kafar sada zumunta ya nuna Musa Mai Sana’a na yi wa wasu mata ‘yan Hausa fim nasiha da gargadi akan yadda ya kamata su taka a sannu a harkar domin makomar rayuwarsu.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please