Tirkashi Ni Ba Cikakkiyar Budurwa Bace Nataba Saduwa Da Namiji Inji Jaruma Rahama Sadau

Posted by

Niba Budurwa Bace Na Taba Saduwa Da
Namiji Inji Jaruma Rahama Sadau
Kimanin Shekaru Biyar sasuka Gabatan  gaba ta ne wani abun mamaki ya faru

a inda jaruma Rahama Sadau ta yi alkawarin amsa tambayoyin masoyan ta a shafin ta na Instagram da aka mata cikin mintuna talatin na farko.

Daga cikin tambayoyin, sai ko wani ya
tambaye ta ko ita budurwa ce wato ko bata
taba sanin namiji ba,

abun mamakin sai jarumar ta cika alkawarin ta a inda ta fada masa gaskiya cewa ita ba budurwa duk da yake kowa ya san bata taba aure ba.

Da alama jarumar na ganin ba wani abu ba
ne don mace ta rasa budurcin ta kafin tayi
aure,

tunda ita ba yarinya karama ba ce;laifin ta kawai shine fadin gaskiya.

Da alamu jarumar tayi nadamar wannan
fadin gaskiyar, domin korafe-korafen
mutane yasa ta koke ‘post’ din, Amma aikin
gama ya gama.

Yanzu muhawara ta rage wa masu saurare:
Kuna Ganin laifin Rahama Sadau da ta
bayyana hakikanin “virginity status” din ta?
Kuna Ganin wannan Amsa Tayi Daidai???


saidai kuma a shekararda ta gabatane wasu kafafen yada labari na a shafunan su na facebook suka ruwaito wani labarin makamancin wannan amman Mu bamuda tabbacin wannna rahoton nasu ga abinda sukace

”Ni Ba Cikakkiyar Budurwa Ba Ce, In Ji Rahama Sadau

Fitacciyar Jarumar Kannywood Rahama Sadau ta bayyana cewa ita ba cikakkiyar budurwa ba ce, ta jima da rasa budurcinta ba kuma ta hanyar aure ba.

Ta ce” Kowa da irin dabi’arsa, ni ba na munafunci cikin lamurana, na rasa budurcina tuntuni, ban taba yin aure ba, amma ba zan iya lissafa ko sau nawa na zubar da ciki a jikina ba.”

Mene ra’ayinku?

Daga Majiyooyi


Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *