KANNYWOOD

Adam A Zango Yafito A Wani Film Din Nollywood

Fitowar Adam A Zango a fina-finan kudancin Najeriya Nollywood ya bawa mutane mamaki

Anga fuskar Adam a zango a wasu fina finan yan kudu wato nollywood hakan kuma ya bawa mutane mamaki duba da abinda basu taba tunanin sai dai kuma hakan fa bawani abin mamaki idan aka duba shaharassa da kuma kwarewar da ga tarun dukiya da kuma basirar waka da Allah yayi masa

Adam zango ya bayyana a wani film na yan kudu kuma anga fuskokinsa a waje da dama ya taka muhimmiyar rawa ba kadan ba wajen gamsar da masu kallo

Da yakan sha shuka a wajen mutane nacewa wai be iya turanci ba shi yasa bema taba sha’awar fitowa a film din yan kudu saboda bashi da harshen dazaiyi magana dasu shi yasa sai kuma gashi kwatsam ya ɓullo a wani film nayan kudu koya ran mutane

 

Adam zango da abaya yasha soke soke akan rashin iya turanci inda wasu suke cewa da ace yafa iya turanci da ya kerewa su Ali Nuhu tunda shi har waka yanayi ga kuma rawa daya iya

Abaya dai anga su Ali Nuhu da su nafisa Abdullahi da Sani Danja da Yakubu Muhammad uwa uba kuma Rahama sadau duk kansu anga fuskokin su a film din kudancin kasar nan

Yanzu kuma saiga mai gayya mai aiki shi ya bullo a cikin film din nollywood kuma hakan ya bayyana yan kqnnywood tsoro domin sunsan kwarewar sa da kuma jajircewa tofa idan basuyi wasaba sai yi musu nisan da babu wani jarumi dazai kama ƙafarsa

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please