Dalilin Kunga Wannan? to Gwanja Da Matar Da Maimuna Shine Yayi Sanadiyar Kashe Auran Ado
Ado gwanja Asiri ya tonu Ashe Asiri jarumar Izzar so tayi takashe auran matar. Mukaga Ayanda Rahotonsu mai cewa ya Ruwaito a wani Shafin ArewaSwagg.com
Ado gwanja wanda auren shi ya mutu tare da juna wanda kuma har yanzu ba samu sasanci ba ta koma ba kuma harta fita daga takaba amma Maganar komawa shiru kakeji har yau
Wannan lokacin shine cewa wai wata jaruma ce a Kannywood tayi mata asiri suka rabu da mijin nata wanda kuma yanzu haka mutane sun fara zagin want ton jarumar akan want ton batun. Sai dai wani labari da yake riskarmu
Mamakin Mutane Dai Sunyi
Related posts:
Wasu Matasan Musulmai Suka Yi Dawainiyar Jinyar Abokinsu Kirista Har Zuwa Lokacin Jana’izarsa Bayan ...
Ta tabbata dai a rushe gidan Mawai Dauda Kahutu Rarara dake Kano, bidiyo
Magidanci ya hade kan matan shi biyu ya bawa kowa mamaki Gwanin sha'awa yadda wani
Tirƙashi Matar aure taci bakin duka a hannun budurwar mijinta bayan ta gaura mata mari.