LABARAI

Yadda Wasu Marar Imani Sukayiwa Wata Amarya Kisan Gilla Kwana Hudu da yin Aurenta

Yadda Wasu Marar Imani Sukayiwa Wata Amarya Kisan Gilla Tana  da Sabon aure

Yanzin Nan Dasassafe naci karo da wani rubutu inda aka Ruwaitocewa Wasu Mararsa Imani Sunyiwa wata mata Kisan Gilla Tana dauke a ciki ajikinta

Agaskiya wannan rashin imanin yayi yawa a duniya ya Kamata a Dauki Mataki Akan wannan lamarin.

Yanzu Yanzunan anyiwa wata Amarya kisan Gilla da ciki Ajikin ta kai Jama’a ya kamata muringa tinawa zamu mutu wannan rashin imanin yayi yawa domin bai kamata ayi wannan baiwar allah wanna kisan Gillar ba.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka abubuwa mara Dadi suna yawan faruwa domin a yanzu haka ya kamata aringa Daukar mataki Akan irin wadannan abubuwan domin zasu haifar da rashin cigaba a Nigeria.

Kamar yadda a yanzu haka muke Samun Wani labari mara Dadi Akan cewa anyiwa wata Amarya kisan Gilla da ciki Ajikin ta kamar yadda a yanzu haka wannan lamarin ya girgiza mutane matuka.

Mina fatan allah ya jikanta da Rahama Ameen ; A Wani bangaran kuma mun Samu Wani labari Akan cewa kwana uku da kai Amarya allah yayi mata rasuwa ga Video ka kalla.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin   Namu

Source:Digitalskil.com

READ ALSO:  Nau’ikan Nono Da Ya Kamata Kun Sani Mace Ko Namiji

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please