LABARAI
“an Nijeriya ba su da hujjar da za su yi kukan yunwa”
Inji Buhari: “an Nijeriya ba su da hujjar da za su yi kukan yunwa”
Muhammadu Buhari’s cean Najeriya ba su da wani dalili na yin kuka a kan yunwa a lokacin da kasar ke da albarkacin katafarun filayen noma. Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Buhari ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da gidan talabijin naTambari Hausa TV, watsa a daren Laraba
Shugaban ya ce duk wanda da gaske yunwar ya ke ji to kuwa zai auki kayan Noma ya nufi gona. A yayin da ya ke amsa tambaya kan yadda ake fama da yunwa a kasar.
Rufe iyakokin kasa da sauran manufofin da gwamnatinsa ta bullo da su don tabbatar da samar da abinci ya haifar da sakamako mai kyau, cewarsa.
Related posts:
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; Cikakken Bidiyon Kisan Gillar Da Dan China Ya Yiwa Ummita..
Tirkashi Wani Tsoho Ya Auri Jikanyarsa Yaki Kuma Yarda Ya Sake Ta A Garin Tsafe
Wannan Shine Bidiyon Dayasa Gwamnatin Kano Ta Kama Shagirgirbau Bayan Yasakeshi a Duniya
Wata Karuwa Ta Yanke Farjin Abokiyar Aikinta da Reza Saboda Kwastoma