“an Nijeriya ba su da hujjar da za su yi kukan yunwa”

Posted by

Inji Buhari: “an Nijeriya ba su da hujjar da za su yi kukan yunwa”

Muhammadu Buhari’s cean Najeriya ba su da wani dalili na yin kuka a kan yunwa a lokacin da kasar ke da albarkacin katafarun filayen noma. Shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Buhari ya bayyana haka ne a wata hira da ya yi da gidan talabijin naTambari Hausa TV, watsa a daren Laraba

Shugaban ya ce duk wanda da gaske yunwar ya ke ji to kuwa zai auki kayan Noma ya nufi gona. A yayin da ya ke amsa tambaya kan yadda ake fama da yunwa a kasar.

Rufe iyakokin kasa da sauran manufofin da gwamnatinsa ta bullo da su don tabbatar da samar da abinci ya haifar da sakamako mai kyau, cewarsa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *