Safiya Yusuf akafi sani da Safara’u a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kasance da su Mr. 442 da Ola of Kano wanda suke tsare a gidan yari yanzu haka a kasar Niger.
An sami rashin fahimta a tsakanin su kafin faruwar want ton lamarin a zargi Safara’u din da nuna halin ko in kula akan kama mai gidan nata,sai dai kuma wata majiya ta tabbatar mana da cewa.
Wanda yayi matukar tada hazo a shafin sada zumuntar Tiktok. Kwatsam sai a jiya Jarumar ta saki wani fefen bidiyo.
Mungode, kuci gaba da kasancewa damun samun labarai da dumidumin su! Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa!
Related posts:
Bidiyo Rigima ta barke bayan kama Shugaban 'yan bindigar daji
Yake Matukar Kula da Iyalansa Kalli Yadda Ya Kwashesu Kaf Izuwa Kasa Mai Tsarki Irin Yadda Ali jita
Tirkashi Episode din Shirin Labarina Na Jiya Nason Janyo Cece Kuce a Kafafen Sada Zumunta
Yazama dole Jamiāan Tsaron Jihar Kano Sukama Mr442 domin Yayi Garkuwa Da Safaraāu