Safiya Yusuf akafi sani da Safara’u a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kasance da su Mr. 442 da Ola of Kano wanda suke tsare a gidan yari yanzu haka a kasar Niger.
An sami rashin fahimta a tsakanin su kafin faruwar want ton lamarin a zargi Safara’u din da nuna halin ko in kula akan kama mai gidan nata,sai dai kuma wata majiya ta tabbatar mana da cewa.
Wanda yayi matukar tada hazo a shafin sada zumuntar Tiktok. Kwatsam sai a jiya Jarumar ta saki wani fefen bidiyo.
Mungode, kuci gaba da kasancewa damun samun labarai da dumidumin su! Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa!
Related posts:
An Baiwa Mutumin Nan Da Ya Yiwa Wata Mahaukaciya Fyade Zabi Tsakanin Zuwa Gidan Yari Ko Auren Ta
An Gano Kwarangwal Din Wani Magidanci A Dakinsa Shekaransa 4 Da Mutuwa Ba A Sani Ba
Yadda Wata Tsaleliyar Budurwa Me Tallen Pure Water Ta Koka Akan Yadda Samari ke Karban Number wayart...
Mr. 442 A Sabon Wasan Da Sukayi Abin Sai Wanda Ya Kalla Yadda Safara'u Ta Rungume