OTHER STUFF

Alan Waka ya magantu ba’a yiwa Abduljabbar Kabara adalci ba

Fitaccen mawaki a kasar Hausa wanda ya sami lambobin da dama Aminu Ladan wanda akafi sani da Alan Waka.

Inda ya hada bidiyon mutum biyu wancan yanayi shi kuma yana gyada kai yana sauraro ba tare dayace uffan ba, Mawakin yayi wata wallafa a shafinsa na sada zumunta na Tiktok (Duet).

Shi dai baiyi magana ba, amma dai tuni mutane suka yanke hukunci sukace yana tare da Abduljabar Kabara. Alan yayi da bidiyon wasu karatukan Sheikh Abduljabar Kabara ne, da kuma wasu yankuna na karatun Malaman Izala.

Malamin siyasa ce zalla, mutane da dama sunyi ca akansa, yayin da wasu suke ganin tabbas abunda.

Kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su,ga dai bidiyoyin ku kalla kuyi alkalanci, ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please