LABARAI

Ance Wai Tsakanin Daliba Fatima Da Aka Yankewa Kafa Da Aliyu Da Yayi Sanadin Hakan Dukkansu Abun Tausayawa Ne


Ance Wai Tsakanin Daliba Fatima Da Aka Yankewa Kafa Da Aliyu Da Yayi Sanadin Hakan Dukkansu Abun Tausayawa Ne

Tun bayan da labarin kade Fatima dalibar nan da aka yankewa kafa a sokoto ya watsu a shafukan sada zumunta ake ta alhini da tsusaya mata inda ake ta kiraye kirayen ayi mata adalci a shafukan sada zumunta inda wasu ma ke zargin ana kokarin ganin an tauye wa fatima hakkin ta ta hanyar yin watsi da sharar’ar amma kungiyoyi da yan sa kai sun kafa sun tsare

A karon farko an fara samun masu kokarin bawa matashin da yayiwa fatima wannan aika aika kariya inda wani ma’abocin dandalin Instagram wanda yana a yan gabagaba wajen fara kwarmaton ayiwa fatiman Adalci mai suna garkuwan arewa inda a wannan karon ya rubuta a shafin sa cewa

MAGANAR GASKIYA ABINDA YA FARU TSAKANIN IYAYEN FATIMA DA IYAYEN ALIYU

Nayi ta qoqarin kada na fito da wannan Maganar amma rashin yin haka ba Adalci bane, ya zama dole muyiwa ko wani fanni Adalci tsakanin su, toh amma na daura laifi ga side din su Aliyu, domin nayi ta neman yadda zamuyimagana dasu naji, na su bayani amma ban samu ba sai last three days

Magana ta gaskiya anyi misleading din mu daga side din su Fatima, mafi yawancin abubuwan da aka fada na rashin kulawa, da rashin nuna buqatar daukar nauyin responsibility na hospital bills ba gaskiya bane, kuma maganar cewa wai Dubu Dari kawai suka bayar, ba gaskiya bane

Duk wata hanyar da za’ayi sulhu lyayen Aliyu sun nema, kuma sun nemi a zabo Asibiti guda ukku daga Qasashen waje domin akai Fatima domin kulawa da lafiyar ta, Amma lyayen ta sun qi bada hadin kai, kuma ance lyayen Aliyu sun ce duk wani expenses a fada masu zasu biya, Ance min an ga

Aliyu da Mamarsaa cikin Asibit a lokacin da abin ya faru, kamin a shiga theatre suna kuka, maganar basu lyayen Fatima Priority din su abiya Diya, wanda ba laifi bane, haqqin su ne su nemi Diya, Amma cikin lumana ba, da neman sai an ci mutuncin wani ba, da kuma Taimakun da zaa samu daga

Mutane, da kuma going viral, je ba, qarya ne kuma basa son a bada Bailing Yaron A halin da ake ciki yanzu, ansamu wasu bayin Allah, Manya a Nigeria sun dauki nauyin biyan Bills din Fatima na Asibiti har sai ta samu lafiya, kuma zasu bata Scholarship har sai ta gama karatu, kuma zaku ga Videon

Mamar Fatima tana godiya akan wannan nauyin da aka dauka na Fatima, Toh yanzu halin da ake ciki, so suke a sauke wannan videon ya daina yawo, for reason unknown to me, ko dan kada taimakon ya daina zuwa Naji da Kunne Baban Fatima na fadin sai biya shi diya sannan a cikin diya ya cire Dubu Dari

Hudu da Hamsin ya biya su kudin da suka kashe, da kuma Dubu Dari da Hamsin na Shopping din da suka yi Diya haqqin su ce Amma me yasa za’a fada mana cewa Dubu Dari kawai suka bayar kuma muka yada duniya kowa ya gani, kuma sun so su dauki nauyi jinyar yarinyar suka hana, duk don saboda duniya mu kuma muka cewa duniya basu kula baYa Kara da cewar Na san da wasun ku zasu ce ko an biya ni ne nayi wannan rubutun, toh ku sani a lokacin da nake nemawa Fatima haqqin ta ba wanda ya ba

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please