yanzun nan munkasamu kabari. Anyi MUMMUNAN AMBALIYAR RUWA YA KASHE
MUTUM 80 TARE DA RAUNATA MASU YAWA DA
RUSA GIDAJE A SUDAN.
Al’ummar kasar sudan sun hadu da ibtila’in
ambaliyar ruwa wanda ya sabbaba mutuwar mutane
tamanin tare da raunata mutum talatin da daya,
sanarwa daga hukumar kasar tace gidaje dubu goma
sha bakwai da dari takwas da hamsin sun rushe
daga sama har kasa, yayin da gidaje dubu ashirin da
uku katangunsu da wasu sassansu suka fadi banda
shaguna da guraren sana’a da suka ruguje a kasar,
kauyuka dari biyar da hamsin ne wanna bala’ in ya
rutsa dasu a birane shida na kasar.
anga was gutsuren video da suke dauke da
hotunan motoci ruwa ya shanyesu da gidajen da
ruwan ya rusa wanda hakan va kara tashin hankali
sosai
masana yanayi a kasar sun tsoratar da yuwuwar sake
samun mamakon ruwa a kasar sama dana baya
wanda zai iya haifar da ambaliyar data fi ta baya.
Anyi munmunar ambaliyar ruwa har yakashe mutun 80 da raunara wasu da rushe gidaje
Posted by
Ashe Tun Farko Saida Sheikh Aminu Daurawa Ya Ja Ma Ummita Kunne Akan Dan Cana Kafin Ya Kashe ta
8 saboda rashin biyan hain Miji kotu ta raba auren da ya Shekara
Yadda Wata Tsaleliyar Budurwa Me Tallen Pure Water Ta Koka Akan Yadda Samari ke Karban Number wayart...
An Samu Nasarar Gano Yadda Gogarman Boko Haram, Kabiru Sakkwato Ya Nemi Yin Garkuwa Da 'Ya'yan Kashi...