KANNYWOOD

Asiri ya tonu kalli yadda murja Ibrahim yar tiktok take fadawa adam a zango wasu maganganu


Munsamu Shafin Hausablog Ya ruwaito Allah ya kyauta yanzu shika wannan jarumin daman akwai wani wanda zai iya daukar baki ya fada masa Magana baka wacce zaiji haushi saboda yanzu a kannywood babu wani jarumi wanda yake faranta ran jarumai mata da maza kamar jarumi zango kuma shine jarumi da yake daukar nauyin karatun marayu a waje zuwa wasu kasashe amma duk da haka ashe yana da makiya

Ba’asan meye ya hadasu har take fadar wa’yannan maganganun domin wannan jaruma daman kowa yasanta akwaita da fadar irin wa’yannan maganganu domin bata daukar wani lokaci mai tsayi daika jita tana fada da wani daman haka tsarin tiktok yake

Yanzu dai taka baikon adama a zango inda ta fito tana kora masa sai dai kuma shi ko uffan bai ceba hatta masoyan jarumin basuce komai ba saboda sun riga sun rena wannan jarumar

 

 

Ana ganin irin wannan matsalar ce tasa yanzu ake tuhumar ta a gaban kotu wanda wasu sunce wani mutum ta zaga wasu kuma since martani kawai ta mayar shine aka kaita kara wanda har yanzu ba’a aji komai ba ko an fara sauraren Shari’ar ko kuma sai wani lokaci shine rahoton da bamu samuna har yanzu

A dai wannan case din da yawa mutane suna ganin gaskiyar wannan jaruma inda suke cewa babu wani abu da tayi aka kaita wannan kotun wai kawai makiyane suka Kaita kara domin ganin bayanta inji masoya ta dama wasu mutanen a gari

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please