Batun yin ískanci Tsakanin murja da 442 murja tace da nayi iskanci da Mr442 gwanda na mutu

Posted by

Batun yin ískanci Tsakanin murja da 442 murja tace da nayi iskanci da Mr442 gwanda na mutu

Cece kuce da mutane suke fada akan wannan jaruma da wannan mawakin abin ya ishe ta inda ta fito take korafi kuma tana kara wayarwa da mutane kai akan yadda suka san alakarta da 442 inda tace kawai taje Abuja saboda wasu abubuwa da suke faruwa a jihar Kano kuma suka hadu dashi amma bawai wajensa ta koma gaba daya

Sannan ta fada cewa game da yadda mutane suke zargin akwai wata babbar alaƙa da shi da safara’u tofa tace babu wata alaƙa sai kawai ta abokiyar aikinsa ce kuma ba budurwar sa bace kuma tayi rantsuwa cewa bai taba neman safara’u da aikata wani abu wanda ba daidai ba

Sannan tace Mr442 bashi da wata budurwa d
Sai sweet Malika ita madaice budurwarsa wacce suke mu’amala ta saurayi da budurwa amma safara’u ba budurwarsa bace kawai alaƙa ce ta aiki ta hadasu

Dadai ana zargin cewa ai murja ta koma wajen sa da zama wanda ake ganin indai haka ta faru to shikkenan 442 ya kafa gida wanda zai wahala a rusa nasa wanan gida saboda ya riga yayi karfi indai ya haka wa’yannan jaruman

https://youtu.be/eWXuUG0j42c

Mu dai fatanmu shine Allah ya shirya kowa kuma Allah ya taimaki kowa a harkarsa indai ta alkhairi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *