LABARAI

Duba Yadda ‘Yan bindiga sunka yankewa wani manomi hannaye duka biyu a

Matsalar lamarin tsaro a Kasar yayi matukar lalacewa yadda yakamata harma alumma suna kara baiyana matukar tashi hankalin su Akan yadda abun yaki ci yaki cinyewa a yanzu Harma labarai suke kara baiyana daban daban akan lamarin

za’a tsige shugaban kasar buhari Akan mulki sabida an bankado irin abun da ake yi a zamfara a wannan lokacin Harma dai Ake Kara zargin cewa suna bada gudinmawa wajan aikin yan ta’adda a kasar Nan bayan ganin cewar dai suna kawo labarai masu taba zuciya alumma

Harma wasu ke ganin kamata yayi ake ganin gaskiya ce dai ba’a so a fada a wannan lokacin abun da yayi wa wannan lamarin a wannan lokacin Dan hankalin alumma ya samu yayi matukar kwanciya yadda yakamata

Kuma dai kowa daga duk inda yake a kasar Nan suna kara baiyana jin dadin ganin yadda akaiwa wannan mutumin hukuncin sa a kasar Nan Amman dai ah Hakan ma dai wasu basu huce ba a kasar Nan

Suna Ganin cewar dai yakamata a baiyana duniya yadda za”a kashe shi dan hankalin alumma yayi matukar kwanciya kuwa ya zamo izina ga Mai kokarin aikata irin yadda yayi shima a kasar Nan

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please