Advertisement

Duba Yanda Sojoji. Nigerian Suka Samu Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda

Posted by

Munsamu Shafin Janzakitv Ya ruwaito cewar Duba Yadda Wasu Dakarun Sojojin Nigeria Sukayi Nasarar Hallaka Wasu ‘Yan Ta’adda A Jihar Neja Kusa Da Abuja

Advertisement

Shafin Ya Ruwaito Rahoton Ne Kaman Yanda Zamu Zayyanamaku Acikin Wannan Rubutun

 

Yayin Wani Luguden Wuta Sojojin Saman Nijeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga Da Dama A Jihar Neja, Ciki Har Da Jagoransu, Aminu Duniya, A Yayin Da Suke Taro

Dakarun Sojojin Nijeriya dai na cigaba da samun nasara kan ‘yan Bindiga a ‘yan kwanakin nan. Mu ma a gefe muna cigaba da yi musu fatan nasara.

Advertisement

Sojoji kasar Nigeria a wannan karon suna matukar samun nasara akan makiyan mu, dake damu Al’ummar jama’ar kasar nan haka zalika sojojin suna matukar kokari domin ganin ansamu zaman lafiya.

Hakika a wannan karon ansamu wasu kwararrun dakarun sojojin nigeria da suke aiki tukuru wurin ganin ansamar da zaman lafiya a jihohin arewa dake nigeria.

Tun daga kan jihar Borno, Katsina, Gombe, da Zamfara, dama sauran wasu jihohin da ake damun Al’ummar kasar nan dangane da kaiwa hare – hare da akeyiwa Al’umma.

Advertisement

Gwamnatin Nigeria ta nuna farin cikinta sosai dangane da wannan lamari daya faru tsakanin dakarun sojojin da kuma ‘yan ta’addan a wannan karon.

Kuci gaba da kasancewa da shafin janzakitv, domin samun sabbin labaran mu kowace rana da kowani lokaci mungode masoyan mu 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *