Ga yanda zaku samu Sabon Rancen Kudin Nirsal Microfinance Bank Sun shirya tsaf domin Bayar wannan Bashin…
Bankin microfinance bank wato Nirsal
Ya shirya tsaf domin bayar da sabon Rance kudade ga mabukata
Sai dai bankin yazo da sabon salon bayar da Rance kudin
Inda a yanzu bankin ya bayar da sanarwa cewa duk Mai son karban wannan Rancen Kudin tofa ba ta hanyar yanar gizo wato internet Za’a cika ba
Bankin yana sanar da duk Mai Sha’awar karban wannan Rancen to ya hanzarta zuwa branch nasu wato yaje cikin bankin microfinance bank Nirsal mafi kusa da shi domin karban wannan Rancen
Zuwa yanzu dai tuni mutane sun Fara zuwa bankin domin Jin cikakken bayanin bayar da Rance daga bakin su
Kar a manta cikin bankin ake zuwa domin Karban wannan Rancen da zasu bayar
Fatan alkhairi tare da fatan nasara
CHECK OTHER RELATED POSTS
- CHECK THIS : Ga Wani Sabon Tallafin Bashi Daga Bankin Nirsal Microfinance
- CHECK THIS: Yanzu Haka an fitar da Sunayen Wadanda LAPO Microfinance Bank Zasu Turawa Kudi Karkashin Shirin Nigeria Youth Investment Fund NYIF, (PDF format)
Sanitukurmani30@gmail.com
babanalawiyya11@gmail.com