Ga Yadda Zaka Cike Sabon tallafin bashi daga Nirsal Microfinace

Posted by

Gayadda Zaka Cike Sabon tallafin bashi daga Nirsal Microfinace

Kamar de yadda kuka sani wannan wani sabon tallafin bashi ne wanda za’a taimakawa kanana da kuma matsakaitan yan kasuwa da bashi domin su inganta sana’oinsu.

Kuma kamar yadda kuka sani wannan tallafi na bashi ne ba kyautabakyautaba.

Duk Mai bukatar wannan rance ya Sai ya garzaya Bankin Nirsal mafi kusa dashi domin su bude masa account dasu.

RELATED POSTS

Dalilin bude account din shine: zasu samu bayanan ka kuma da zarar sun bude maka account din zasu saka maka kudin daka nema rance.

Amma ka sani shi wannan tallafin bashi ne kuma dole saika biya su kudinsu.

Allah ya taimaka


 

RELATED POSTSGa Wani Sabon Tallafin Bashi Daga Bankin Nirsal Microfinance

RELATED POSTS: Yakamata Kasan Da Wannan Sanarwar Idan Kaci Bashin Nirsal Bank

3 comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *