Ina Mafita: Sabuwar Badalar Da Yara Keyi A Makarantun Boko Bayan Kammalawa

Posted by

Ina Mafita: Sabuwar Badalar Da Yara Keyi A Makarantun Boko Bayan Kammalawa

Ina Mafita: Sabuwar Badalar Da Yara Keyi A Makarantun Boko Bayan Kammalawa

inna lillahi wa’ina ilaihi raj’un Kalli Yanda Yara Ke Aykata Rashin Da’a ga Abokanin Karatunsu Bayan Kammala Karatun Su

wannan Abun suna kiranshi da wai sing out Wanda yanafaruwane akowanne shekara amakarantin

sakandari ko poly ko nce ko university koma kowanne irin makarantane na boko alokacinda dalibai suka kammala jarabarsu ta qarshe a wannan makarantar

waton jarabawar fita kenan. Kaman yanda daya daga cikin shafin yanar gizo ya wallafa a shafin sun ruwaito cewar

Babu shakka yana da kyau, idan ka kammala karatu ka nuna godiya ga Allah da kuma iyaye da suka baka gudummawa har ka kai ga cimma burinka.

Amma sai dai kash matasanmu maza da mata daga sakandire hadi makarantun gaba da sakandire, suna wannan shagulgulane ta yadda suke cakudedeniya i junansu suna aikata ababen da basu dace ba.

Wallahi akwai wata makaranta danasani, a ranar da daliban makarantar za su yi graduation, a ranar wasu daga cikin mazan da matan ke aikata zina, wasu kaga matan da mazan na kusantar wadanda ba muharramansu ba, abin takaici harda mata da mazan aure, kaga mutum na taba Nonon mace da sunan sign out.

Ni Sai nake ganin shiyasa ake ta samun matasa da tarin degree babu albarka, babu aikin Yi, ina amfanin BADI BA RAI.

Irin Abubuwan Da Suke Faruwa A Makarantu

Kun san yadda daliban da suka kammala karatunsu ke yin balaguro yayin da suke yin taron sa hannu bayan sun gama da takardarsu ta ƙarshe a makaranta?

To, waɗannan ɗaliban sun ɗauki daji zuwa wani matakin kuma kamar yadda ake iya gani a fili, sun yi farin ciki sosai da aka yi da makaranta.

Hotunan an yada su a Facebook kuma musamman wadanda aka sanya kirjin mace a hannun samari su ne suka sa mu fahimci irin farin cikin da wadannan daliban ke yi na rashin zuwa makaranta.“

To Allah ubangiji ya shiryemu gabaki dayanmu amin ya allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *