Cikeda Wayo Ummi Rahab Ta Bayyana Tana Dauke Da Cikin Lilin Baba Harna Tsohon Watanni Biyu Kalli Bidiyon

Kalli Yadda Cikin Asiri Ummi Rahab Ta Bayyana Tana Dauke Da Ciki Harna Tsohon Watanni Biyu Kalli Bidiyon

Posted by

Kimanin kusan watanni uku kenan da Daurin Auren fitacciyar Jaruma masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood wato Ummi Rahab.

Idan baku manta ba a kwanakin baya fitaccen mawakin hausarnan Lilin baba shine wanda ya auri jarumar bayan tsahon lokacinda sukayi suna soyayya a boye.

Duda soyayyar tasu ta dan zo musu da tangarda, Amma hakan Bai sanya wayannan masoya biyu sun fasa auren junan su ba.

Ayanzu haka dai Jama’a na kyauta ta zaton cewa Amarya Ummi Rahab da dauke da juna biyu har na tsahon watanni biyu.

Kalli bidiyon Juna biyun Jaruma Ummi Rahab a kasa.

Jama’a sun fara wannan tunaninne Bayanda ummi Rahab din ta saki wasu Zafafan Hotunan ta a shafinta na sada zumunta.

Acikin hotunan dai anga Cikin ummi Rahab ya Dan kumbura kuma Tayi fresh kamar yadda Jama’a ke cewa, haka zalika kuma Jama’a sun gani cewar cikinna ta ayanzu haka watanshi biyu Domin kuwa acikin hoton ta bayyana da yatsun ta biyu.

Cikeda Wayo Ummi Rahab Ta Bayyana Tana Dauke Da Cikin Lilin Baba Harna Tsohon Watanni Biyu Kalli Bidiyon

kada kumanta kudinga muna share na post inmu zuwa ga abokaninku domin bamu qwarin guiwar kawomaku ingantattin sahihun labaran duniya a cikin harshen hausa dana turanci mungode da ziyartar shafin KuryaLoaded.ng dakunkayi

Idan kuna da tambaya ko wani labari da kuke son sanar da mu, ko tallata hajar ku kuna iya aika mana da sako a shafinmu na Facebook, ko tura sako a number admins dinmu +23408141702912

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *