Labaran Dariya Musha Dariya Zallah

Posted by

Barka dazuwa wannan shafin na KuryaLoaded.ng shafine mai albarka inda kullum muke qoqarin kawo maku shirye shiryenmu masu qayatar daku abubuwanda suka hada da

  • Wakokin Hausa
  • Wakokin turanci
  • Labaran hausa
  • Labaran kannywod
  • Labaran Harkar ilimi
  • Labaran fasaha
  • Jarabawar dalibai
  • Tallafin Gwanati

Dadai Sauransu Tau Yau Cikin Ikon Allah Munzo maku da wasu qayatattun labaran ban dariya guda biyar  insha Allah

Kada Na cikaku da surutu kubiyoni cikin wannan post domin jin wadannan  labaran

Labari Na Daya 

Taken Wannan Labarin Jana’izar Kare

A wani gari ne akayi wani mutum mai kudi sosai sunansa mallam Sadi. Yanada kudi baida iyali sai wani katon bakin karen sa. Saboda son dayake nunawa Karen har anfara zarginsa akan watakila Karen na tsafi ne. Wannan online gidan caca Book of Dead yana ba da ramin lantarki sama da 500 kuma yana buɗewa 24/7. Rana daya sai aka wayi gari Karen ya mutu, toh abunka da mai kudi sai yatara yan unguwarsu yace ayiwa karensa jana’iza kamar yanda akewa mutane. Aka taru anawa Karen jana’iza sai labari yaje kunnen sarkin garin. Sarki ya taso cikin baccin rai yazo kofar gidan attajirin nan da dogaransa. Yana zuwa ya fara fada kamar haka: Sarki: “kai awane gari kataba ganin anyiwa kare jana’iza?” Yafada cikin fushi. Attajiri: “Ranka yadade dama Karen nan ne kafin ya mutu yace inya mutu akayi jana’izarsa to abaiwa sarki miliyan biyar jama’a kuma abaiwa kowa miliyanbiyu biyu. Sarki: cikin rawar jiki ya amsa “Wato shi marigayi din ne yafadi hakan?” Attajiri “Eh” Sarki: “Toh Allah Ya jikan Malam kare, maza mu kaishi makwancinsa. Hahahahaha. Duk wanda yakaranta shima anbashi miliyan biyu!

 

Labari Na Biyu

Taken Wannan Labarin GAYE A RESTAURANT

Wani gaye ne ya shiga Restaurant ya zauna kusa da wasu yan mata, Ga sauti yana tashi da Karfi DOOM DOOOM, duk lokacin da sauti zai ce DOOM kawai sai ya saki Tusa Dumm! Sai ya basar,sai ya kalli yanmatan sai yaga yan matan suna Satar kallonsa, sai ya sake sakin wata DAMM, ya sake sakin ta 3 DARAM sai kawai yaga kowa na kallonsa. Sai ya tuna ashe AIRPHONE yasaka a kunnen sa yake jin sauti shi kadai. Wai idan kaine ya zakayi?

 Labari Na Ukku 

LABARIN  WANI BAZAZZAGE.

Wani shakiyin Bazazzagi ne ya yi dinkinsa babbar riga mai asake akan wata dalleliyar shadda ruwan kwai. Da ka ganshi ka ga mai hannu da shuni. Ai kuwa sai ya nufi gidan abinci (Restaurant), ya samu waje ya zauna ya kwalawa mai restaurant kira da karfi ya ce “Hado min plate na Naira 2,000 kuma ki hadawa kowa da ke wajen nan plate na Naira 3, 000 saboda idan ina cin abinci, ina so naga kowa yana ci”. Duk mutanen da ke wajen suka fara godiya yayin da mai restaurant ta zubawa kowa nasa ta kawo masa hadin girma. Shinkafa da dankalin turawa da farfesun kayan ciki ko kifi ko naman kai, ya dai danganta da abinda mutum ke so. Kana ga hadin kwadon kayan lambu da a turance a ke kira da salad Bayan mutumin ya gama cin abinci sai ya kuma cewa mai abincin “kawo min abin sha na Naira 500 kuma ki baiwa kowa na Naira 1, 000 saboda idan ina shan abu, ina so naga kowa yana sha”. Mai Restaurant ta kaiwa kowa kayan shaye-shaye kala-kala. Nan fa mutanen wajen suka barke da shewar “Allah ya kiyaye ka!” Bayan mutumin ya gama sai ya cewa mai Restaurant “kawo min resit na biya kudina kuma ki kaiwa kowa nasa resit ya biya kudinsa, saboda idan ina biyan kudina ina so naga kowa yana biyan nasa”. Yanzu haka mutumin yana kwance a asibiti saboda dan karen dukan da masu gidan abinci da kuma mutanen da ya saka suka ci abincin da basu yi niyya ba suka yi masa Yanzu haka ni kuma ina kwance ina dariya, saboda idan ina dariya ina so na ga kowa na dariya

Labari Na Hudu

LABARIN WANI BUZU DA BARAWO

Wani Buzu ne falke, ya rika bugun gaba yana cewa shi babu wanda ya isa ya yi masa sata. Ashe wani babban barawo ya ji haka, don haka sai ya sha alwashin sai ya yi masa sata. Wata rana an ci kasuwa, Buzu ya sayar da kayansa duka, sai barawon nan ya sace masa kudi, ya bar shi da rakumi kadai, sannan kuma ya yi masa aski kwal-kwabo, a lokacin da yake barci. Da safe, Buzu ya tashi ya ga cewa an yi masa sata sai ya yi ta mamaki, yana cewa: “Ni din ne za a yi wa sata? Can sai ya shafa kansa ya ji ba gashi, sai ya ce: “Haba, ashe ma ba ni ba ne!”😂😂

Labari Na Biyar
LABARIN WANI BABARBARE

Wani Babarbare ne aka kai shi asibitin mahaukata don a duba lafiyarsa ko ya warke. Da suka je sai ya kama wata bishiyar mangoro ya hau, tun da safe. Aka yi, aka yi ya sauko ya ki sai da yamma sai ya fado kasa tik. Likitocin suka tambaye shi cewa: “Me ya sa ka fado kasa?” Sai ya ce: “Nuna na yi, shi ya sa na fado.”

Kamar yanda nace labaran guda biyar ne yau zamu kawo maku  Qayatattun labarai ne guda biyar kuma cikin ikon Allah mun kawo kaman yanda munkace. Dafatan kunjindadin wadannan labaran kuci gaba da ziyartarmu domin samun sabbin shirye shiryenmu masu inganci mungode sannan kutaimaka kumana share domin bamu qwarin guiwar kawo maku wasu labaran mungode

Daga Naku Suleiman Usman Aliyu Kurya 

40 comments

  1. Hello there! I know this is kind of off topic but I was wondering
    if you knew where I could find a captcha plugin for my comment form?
    I’m using the same blog platform as yours and I’m having problems finding one?
    Thanks a lot!

  2. Many companies wanjt to launch new products inn thе U.S. but find it overwhelming ɑnd
    difficult to accomplish.

    At Nutritional Products International, а global brawnd management company
    based іn Boca Raton, FL, we tɑke οn Vaginal Mapping: Exploring The Root heay lifting fοr these brands.

    Instead of you hiring a sales and marketing staff, ցetting FDA label approval,
    ɑnd renting office аnd warehouse space, NPI ⲣrovides alⅼ tһesе
    resources in ɑ one-stop, turnkey operation ⅽalled the “Evolution of Distribution.”

    Essentially, NPI Ьecomes уouг U.S. headquarters.
    Ꮃe import, distribute, ɑnd market yоur products.

    Օur experience іn the retail industry ցives you a competitive
    advantage. Аt NPI, you have retail professionals ᴡho һave woгked for Amazon ɑnd Walmart, aѕ well
    as repreented product manufacturers iin tһe nutraceutical, sports nutrition, dietary supplements, skincare,
    cosmeceutical, ɑnd bevrage sectors.

    NPI һɑs the experience ɑnd knowledge tօ sucϲessfully introduce үour products tο American consumers.
    Τһіs why I would like to discuss how we can expand yօur market
    penetration іn the U.S.

    NPI іs your partner f᧐r success in tһe U.S.

    Ϝor more information on how NPI cann һelp you achieve your goals, ρlease reply to tһis email
    and make ѕure to copy mе in MarkS@nutricompany.ϲom.

    Respectfully,

    Mark

    Mark Schaeffr
    Senior Acclunt Executive fοr Business Development
    Nuritional Products International
    150 Palmetgo Parrk Blvd., Suite 800
    Boca Raton, FL 33432
    Office: 561-544-071
    Email: MarkS@nutricompany.com

  3. Hi there! This is my first visit to your blog! We are a
    collection of volunteers and starting a new project in a community in the same niche.
    Your blog provided us beneficial information to work on. You have done a wonderful job!

  4. I’ve been browsing online more than three hours today, yet I never found any interesting article like yours.
    It is pretty worth enough for me. In my opinion, if all site owners and
    bloggers made good content as you did, the web will be much more useful than ever before.

  5. You’re so interesting! I don’t think I’ve read
    a single thing like this before. So wonderful to discover somebody with some
    unique thoughts on this subject. Really.. many thanks for starting
    this up. This site is one thing that is needed on the web, someone with a little originality!

  6. Having read this I thought it was extremely informative.

    I appreciate you finding the time and effort
    to put this short article together. I once again find myself personally spending a lot of time both reading and posting comments.
    But so what, it was still worthwhile!

  7. Exceptional post however I was wondering if you could write a litte more on this topic?
    I’d be very thankful if you could elaborate a little bit further.
    Appreciate it!

  8. Hello this is kinda of off topic but I was wondering
    if blogs use WYSIWYG editors or if you have to manually code with HTML.
    I’m starting a blog soon but have no coding skills so I wanted to get guidance from someone with experience.
    Any help would be greatly appreciated!

  9. It’s a pity you don’t have a donate button! I’d certainly donate to this superb blog!
    I guess for now i’ll settle for book-marking and adding your RSS feed to my Google account.
    I look forward to brand new updates and will talk about
    this site with my Facebook group. Talk soon!

  10. Какие грибов подкупать молодому
    психонавту
    насчет галлюциногенных грибах подобает разговаривать уничтожающе, но и у этой
    медали рубать оборотная сторона медали.

    в течение половине ХХ целая вечность, когда-никогда псилоцибин предприимчиво исследовался какими судьбами
    независимое эритролитмин, его приложили
    в целях исцеления наркомании, беспокойных расстройств, депрессии.
    С его поддержкою улучшали состояние жизни пациентам
    через (жопу сверху предсмертных стадиях болезни, устраняли предсуицидальное средство, пособляли недужным алкоголизмом.

    Новые раскрытия в милосердной зоне следственно толчком к этому значительные
    гроверов позволили себе выписать дискуссии псилоцибиновых грибов равным образом навидаться себя на свежеиспеченной важности миколога.

    иду пду пдходят агенты рода Psylocibe Cubensis.

    Их пустяково создать, сии штаммы приставки не- приобретает большая часть хворей,
    ась? новина утешает не столько частью самих грибов, равным образом содержанием псилоцибина.

  11. Do you have a spam issue on this website; I also am a blogger, and I was wondering your situation; many of us have created some nice methods and we are looking to exchange solutions with other folks, why not shoot me an e-mail if interested.

  12. I am really impressed with your writing skills and also with the layout on your
    blog. Is this a paid theme or did you modify it
    yourself? Either way keep up the nice quality writing, it’s rare to
    see a nice blog like this one these days.

  13. Hey there! I know this is kinda off topic but I’d figured I’d
    ask. Would you be interested in trading links or maybe guest writing a
    blog post or vice-versa? My blog addresses a lot of the
    same topics as yours and I feel we could greatly benefit from each other.
    If you happen to be interested feel free
    to send me an email. I look forward to hearing from you!
    Awesome blog by the way!

  14. I used to be suggested this web site by way of my cousin. I’m no longer sure whether or not this publish is written via him as
    no one else recognise such precise about my trouble. You are amazing!
    Thank you!

  15. Oh my goodness! Incredible article dude! Thank you
    so much, However I am experiencing problems with your RSS.
    I don’t know the reason why I cannot join it. Is there
    anyone else getting the same RSS problems? Anybody who knows the answer can you kindly respond?
    Thanks!!

  16. Link exchange is nothing else however it is only placing the
    other person’s web site link on your page at proper place and other person will also
    do similar for you.

  17. Hello There. I found your weblog using msn. That is an extremely smartly written article.
    I will make sure to bookmark it and return to learn extra of your helpful information. Thanks for
    the post. I will definitely return.

  18. The other day, while I was at work, my sister stole my iPad and tested to see if it can survive a forty foot drop,
    just so she can be a youtube sensation. My apple ipad is now
    destroyed and she has 83 views. I know this is totally off topic but I
    had to share it with someone!

  19. I know this site gives quality depending posts and extra stuff, is there
    any other web page which presents these data in quality?

  20. Usually I don’t read article on blogs, but I wish to say
    that this write-up very pressured me to take a look at and do so!
    Your writing style has been amazed me. Thanks, very nice article.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *