Lambar Yabo Kalli Yadda Aka Karrama Wasu Manyan Jaruman

Posted by

Lambar Yabo Kalli Yadda Aka Karrama Wasu Manyan Jaruman

The Karrama Wasu Lambar Yabo Manyan Jaruman Kannywood da a Pandora Awards Kamal Aboki, Teemah Yola, Aisha Najam, and Wanda suka hada Ali nuhu.

A wajen taron want ton girmamawa a hango Fuskokin wasu manyan mawakan gambara na arewa Kamar irinsu DJ AB, Deezell, and Soja boy da sauran su. Wannan dai Yana daya daga cikin ire iren Lambobin girmawa da aka taba bawa Jaruman Kannywood.

Vedion Kalli Cikakken Anan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *