Masha Allah Rarara Ya Dauki Nauyin ‘Ya’yan Nura Mustapha Waye
Ayau ne muke mako na uku da rasuwar daraktan shirin fim din Izzar so nura Mustapha Waye wanda ya rasu makunni 3 da suka wuce.
Rasuwar nura Mustapha Waye ya girgiza masana’antar Kannywood sosai dama mutanen gari baki daya.
A safiyar yau kuma muka samu labarin shararren mawakin siyasa Dauda Kahuta Rarara yakai ziyara gidan su marigayi nura waye inda ya dauki nawin yayan nura waye gaba daya su 14.Muna masa addu’a Allah saka masa da gidan aljanna AmeenAmeen.
Ga bidiyon ku kalla:;
https://youtu.be/D7fHJgtF6aU
Related posts:
Kalli Biidyon Chasun Wasu Daga Cikin Matan Kannywood a Wajen birthday Party din jaruma samira Ahmad
Yanzu Yanzun Sarki Ali Nuhu ya bada kyautar Naira miliyan biyu wa Fatima wacce aka yankewa kafa a So...
Innalillahi Wa'inna IlaihinRaj'un Allah yayiwa Nura Mustafa Waye Rasuwa
Yadda aka yi na shiga harkar waka Safara’u ta bayyana dalilinta na fara harkar Wakoki