KANNYWOOD

Yanzu Yanzun Sarki Ali Nuhu ya bada kyautar Naira miliyan biyu wa Fatima wacce aka yankewa kafa a Sokoto

Yanzu Yanzun Muka samu labarin Cewar Sarki Ali Nuhu ya bada kyautar Naira miliyan biyu wa Fatima wacce aka yankewa kafa a Sokoto  Amman Muma bamuda Tabbacin Gaskiyar Wannan Labarin

amman munsamo ne a daya daga cikin shafukan Yanargizo wato shafin Dalatopnews suka ruwaito kamar haka

“Babu shakka jarumi Ali Nuhu yayi wani abu wanda duk wani mutum na kwarai zai saka masa albarka ya kuma gode masa da ana zargin Ali Nuhu a matsayin wanda baya kyauta ko sadaka ashe shi idan ya tashi yi babu wanda yake sani sai yanzu da abu yayi yawa kuma zamani ya chanja indai yayi abun arziki Bama ya sanin mutane sun sani kawai Sai dai yaji a gari

Ga duk wanda yasan wannan budurwa kafin a yanke mata kafa sannan ya ganta yanzu hakika saiya tausaya mata domin yarinya ce me kyau ga kuma tarbiyya da hakuri amma yanzu ƙaddarar ta ta chanja wanda kuma haka Allah yaso

Ali Nuhu yaji tausayin wannan yarinyar kuma ya bata kyautar makudan kudade domin ta rage radaden zugin wannan abu daya faru da ita saboda yanzu tana bukatar kulawa da kuma tausayi domin a rarrashi zuciya a kwantar mata da hankali

READ ALSO:  Tirkashi’ Hadiza Gabon Za Tayi Bankwana Da Masana’antar Kannywood Za Tayi Aure..

Wannan abune me kyau kuma muna yana masa da kuma gode masa da wannan abun kirkin dayayi hakika Ali nuhu gwarzo ne kuma jarumi ne wanda Yakamata ace shine ya tabbata a matsayin shugaban yan film”

Source:Dalatopnews.com

 

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please