Jim kadan bayan dawowarsu Gida, Sarkin Morocco, Mai Martaba Muhammad IV, ya karrama Yan wasan kwallon kafa da suka wakilci kasar ta Morocco da iyayensu.
Inda kuma ya jinjina musu dangane da irin namijin kokarin da suka yi, a wasan cin kofin Duniya da aka gudanar, a kasar Qatar. Sarkin ya karrama wadannan yan wasa ne a fadarsa dake Birnin Rabat.
Inda ta zama kasa ta farko a Nahiyar Afirka da ta kai zuwa zagane na kusa da karshe a want ton karon, Morocco dai ta taka rawar gani.
Related posts:
Ni Shahararren Dan Tsibbu ne Kafin In Shiga Izala, ya bada Labarin Yadda Ya Kwashe Da Wani a Lokacin
The EFCC outlines the qualifications for property auction bidders
For the NWC meeting, Omisore has arrived at the APC secretariat
Pastor Ibiyomie instructs couples when the church begins fasting, "No sex for 21 days