Muhammad IV of Morocco, you are the karrama tawagar of the wasan asar, and you are the iyayensu.

Posted by

Jim kadan bayan dawowarsu Gida, Sarkin Morocco, Mai Martaba Muhammad IV, ya karrama Yan wasan kwallon kafa da suka wakilci kasar ta Morocco da iyayensu.

Inda kuma ya jinjina musu dangane da irin namijin kokarin da suka yi, a wasan cin kofin Duniya da aka gudanar, a kasar Qatar. Sarkin ya karrama wadannan yan wasa ne a fadarsa dake Birnin Rabat.

Inda ta zama kasa ta farko a Nahiyar Afirka da ta kai zuwa zagane na kusa da karshe a want ton karon, Morocco dai ta taka rawar gani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *