Ni Shahararren Dan Tsibbu ne Kafin In Shiga Izala, ya bada Labarin Yadda Ya Kwashe Da Wani a Lokacin

Posted by

Ni Shahararren Dan Tsibbu ne Kafin In Shiga Izala, ya bada Labarin Yadda Ya Kwashe Da Wani a Lokacin

Assalamu alaikum, jama’a barkanmu da sake saduwa da KuryaLoded .

Shahararren Malamin Addinin Musuncinnan Sheikh Bello Yabo Sokoto ya bayyana yadda ya taba kwashewa da wani kostomansa lokacin yana tsubbu kafin ya shiga Izala.

Ya bayyana kanshi a matsayin wani shahararren sa Tsubbu a wancan lokacin.

Ga labarin yadda abin abin ya faru kjji daga bakinsa:

Ni Shahararren Dan Tsibbu ne Kafin In Shiga Izala

KuryaLoded  na kira ga sauran Malaman tsubbu da masu duba da ‘yan Allah ya biya, da su dubi Allah su gaggauta tuba su koma ga Allah ko Allah ya tausaya mana a kasannan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *