Ni Shahararren Dan Tsibbu ne Kafin In Shiga Izala, ya bada Labarin Yadda Ya Kwashe Da Wani a Lokacin
Assalamu alaikum, jama’a barkanmu da sake saduwa da KuryaLoded .
Shahararren Malamin Addinin Musuncinnan Sheikh Bello Yabo Sokoto ya bayyana yadda ya taba kwashewa da wani kostomansa lokacin yana tsubbu kafin ya shiga Izala.
Ya bayyana kanshi a matsayin wani shahararren sa Tsubbu a wancan lokacin.
Ga labarin yadda abin abin ya faru kjji daga bakinsa:
KuryaLoded na kira ga sauran Malaman tsubbu da masu duba da ‘yan Allah ya biya, da su dubi Allah su gaggauta tuba su koma ga Allah ko Allah ya tausaya mana a kasannan
Related posts:
A gaban Kotu Kan bata Masa Suna cewa Sabon Rikici Ya Kunno Kai Sahir Abdul Ya Maka Wani Matashi A ga...
Yadda Nakama Mijina Dumu Dumu Yana Kallah Bidiyon Batsa Badala
In the name of Allah, Ameen. Fita Daga Layin Zawarawan Kalli Yadda Akayi Shagalin Bikin ta
Manyan Malamai sun nemi a hukunta “yar Tiktok din dataci mutuncin mutanan Kano