Sanadyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jhar Zamfara. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun rai bakon duniya Allah Yayiwa Matasa Yan Kasuwa 8 rasuwa a daren jiya.

Posted by

Sanadyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jhar Zamfara. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun rai bakon duniya Allah Yayiwa Matasa Yan Kasuwa 8 rasuwa a daren jiya.

Hakika anyi babban rashi domin Mutuwar matashi ba karamin tada hankalin al’umma takeyi ba Kasancewar sune jigo alummar baki daya, Jaridar Arewafresh11 suna suka ruwaito want ton rahoton a shafinsu na Facebook inda suka bayyana alamarin ya

Allah yasa aljanna ce makomar su, muna masu Addu’a kuma muna Rokon Allah yaji Kansu da rahama.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *