Sanadyar Hadarin Mota daya faru dasu daga garin Anka Zuwa Gusau ta Jhar Zamfara. Innalillahi Wainna ilaihirrajiun rai bakon duniya Allah Yayiwa Matasa Yan Kasuwa 8 rasuwa a daren jiya.
Hakika anyi babban rashi domin Mutuwar matashi ba karamin tada hankalin al’umma takeyi ba Kasancewar sune jigo alummar baki daya, Jaridar Arewafresh11 suna suka ruwaito want ton rahoton a shafinsu na Facebook inda suka bayyana alamarin ya
Allah yasa aljanna ce makomar su, muna masu Addu’a kuma muna Rokon Allah yaji Kansu da rahama.
Related posts:
Yadda aka yi na shiga harkar waka Safara’u ta bayyana dalilinta na fara harkar Wakoki
Allah Sarki Adaman Kamaye to "Taja Kunnen sa daya Tsaida Gaskiya" Danta Na Cikinta Murnar Samun Aiki...
442 a Niger, Safara'u ta koma bayan kama Gadan-gadan Kannywood
Shahararren Shugaban ‘Yan Bindiga Bello Turji Da Ya Addabi Mutane Ya Ajiye Makamai Ya Ce A Zauna Laf...