SARKIN KANO YA NAƊA KALIFAN MUHAMMADU SUNUSI NA ƊAYA.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya naɗa ɗan tsowan Sarkin Kano Kalifa Muhammadu
Sanusi na daya sarkin Kano na 11 a jerin sarakunan Fulani Alhaji Habu Yazidu Basdani Sunusi, a matsayin kalifan Gidan sarki na Wudil da ke jihar.
Tirkashi Wani Tsoho Ya Auri Jikanyarsa Yaki Kuma Yarda Ya Sake Ta A Garin Tsafe
Sarkin Kano ya yi naɗin ne a ranar Juma’ar ba ta gabata a can gidan Kalifa Sunusi da ke
Wudil, a lokacin naɗin sarkin ya jagoranci yiwa jihar Kano da ƙasa baki ɗaya addu’o’in zaman lafiya, da kuma zikirin Juma’a.
Related posts:
Andaki Safarau Da Mr 442 Sunsha Daqyar A Wajen Wasan Da Sukayi
Wata Karuwa Ta Yanke Farjin Abokiyar Aikinta da Reza Saboda Kwastoma
Kalli bidiyon wata budurwa mai suna Fauziyya Muhammad wanda ta zazzagi malamin addini akan ya fadi g...
Tirkashi: "Matashi ya she'a lahira yana tsaka da gwada 'wazonsa da mace an Otal."
One comment