LABARAI

Kalli bidiyon wata budurwa mai suna Fauziyya Muhammad wanda ta zazzagi malamin addini akan ya fadi gaskiya kan auren su

Kalli bidiyon wata budurwa mai suna Fauziyya Muhammad wanda ta zazzagi malamin addini akan ya fadi gaskiya kan auren su

A cikin wata bidiyo da muka samu munga yadda wani babban malami yake bawa maza shawara akan matan da yakamta su aura, sannan yake bayyana abubuwan da ya kamata suyi a lokacin da suka tashi yin aure.

A bayanin da malamin yake yana fadin cewa, idan lokacin auran ka yazo kaga macen data burgeka kuma kana ganin ita ce ta kwanta maka a rai, to ko kaji mutane suna mata zargin cewa ita mazinaciya ce ko antaba lalata da ita to ya kamata ka bayyana mata cewa sai tayi jini sannan za’a daura muku aure.

Check this: Wata Fitsara Da Kwatanta Yin Zinah A Wajen Biki Da Sunan Wayewa Malamai Sun Fusata

 

Sannan kuma malamin ya kara da cewa, tunda har kana da niyyar auren ra zaka iya sanar da iyayanta cewa abarta tayi jini bayan ta gama sai a daura muku auren, babu zancen kunya ko kuma wani abu daban sabida hakan shine mafita domin gudun matsala

Bayan wannan bidiyon malamin ta bayyana a lokacin da yake wa’azin sai wata matashiyqr budurwa mai suna Fauziyya Muhammad, wanda take amfani da wani suna na daban a manhajar TikTok inda ake kiranta da Feezy1234.

Fauziyya Muhammad tayi martani akan wannan magana da malamin yayi sannan tayi zagi da wasu kalamai na daban ga malamin.

Amma daga baya Fauziyya Muhammad ta nemi afuwa akan wannan kalaman zagin da tayi, bayan jama’a sunyi mummunar fashimta ga kamalma nata.

CHECK OTHER RELATED POSTS 

Mr Kurya

The Name is Kurya An Full Time Blogger | Entrepreneur | Online Promoter| Web Designer | Web/App Developer | Content Writer | Your Number 1 B*D A** Blogger 😏 Follow Us Social Media Below

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Sorry You need to turn off your adblocker to browse on this blog please