Shin kokunsan Abunda Ya Faru Acikin Film Din India da Rahama Sadau Ta Fito?

Posted by

Assalamualaikum warahamatullahi wabarkatuhu barkan a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta KuryaLoaded

 

Har yanzu ana cigaba da taya fitacciyar jarumar kannywood rahama sadau murna bisa namijinkokari da tayi.

 

Wannan ba karamin abin alfahari bane ga rayuwar jarumar kannywood rahama sadau.

 

Abunda Ya Faru Acikin Film Din India da Rahama Sadau Ta Fito

Film Din India Da Akasa Rahama Sadau Ya Fito Kasuwa, Wannan Fim Din Da Aketa Magana Akai Na India Wanda Jaruma Rahama Sadau Ta Fito A Ciki. Film Din An Fara Haskashi A Sinima, Inda Ta Bayyana Zuwa Yanzun Za’a Iya Kallonsa A Kowane Manyan Sinima.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *