Tallar Shirin Labarina Season 5 Dazaizo Maku Ranar Jum’a

Posted by

Jiranda Kukeyi Yazo Qarshe Na Gagarumin Shirin Nan mai Dogon Zango Na Kamfanin Saira Movies Investments Nigerian Limited

Jira Yazo Karshe, Inda Yau Aka Fitar Da Tallan Cin Gaban Shirin Labarina SEASON 5, Cikin Tallan Ne Aka Sanar Da Ranar Da Za.a Fara Haska Shirin Da Kuma Kugurin Da Za.a Dinga Samun Shirin Ana Kalla.

SEASON 6 Dai Zaizo Da Wasu Sauye Sauye Kamar Na Bangaren Sumayya, Inda Aka Maye Gurbinta Daga Nafisa Abdullahi Zuwa Jaruma Fati Washa, Sai Kuma Wasu Sauye Sauyen Da Ba.a Rasa Ba.

Kalla Cikakken Bidiyon Tallen Domin Sanin Ranar Lokaci Da Kuma Gurin Da Zaku Fara Kallon Shirin.

One comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *