Yadda Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta CHASS Ta Rikita Mata, Ado Gwanja Dai Ya Sake Raira Sabuwar Waka Wacce Ya Mata Laqabi Da Suna “CHASS” Bayan Wakarsa Ta “WARR”
Ado Gwanjan Dama Kamar Yadda Mutane Su Sani Shi Yafi Karkata Ne A Kan Harkar Wakokin Mata, Inda Zamu Iya Cewa Kusan Duka Wakokin Dasu Daga Mawakin Yayi Su Ne Ga Mata.
Wannan Sabuwar Wakar Tashi. Tun Kafin Ya Sake Cikakkiyar Wakar, Har Ta Sami Karbuwa Sosai Musanman A Wajen Mata, Inda Suketa Hawanta A Shafukan Sada Zumunta, Mun Kawo Muku Wasu Daga Cikin Bidiyon Inda Ado Gwanja Ya Rikita Mata Da Sabuwar Wakar Tashi.
https://youtu.be/oqOSDwd72LA
Related posts:
Sanya Masa suna Haidar, Allah ya tabbatar da shi da mu a Musulunci, ta Yarda ta Aure Shi bayan ya Am...
Jaruma Tirkashi Jaruman Rahama Sadau Tasakeyiwa Fintinkau Kannywood
Tabbas fitar bidiyon tsiraicina ne yasa aka koreni daga shirin Kwana Casa’in Kuma ni ba ‘Yar KannyWo...
Yadda Wasu Maqaryata Suketa Yada Qaryar Mutuwar jarumar Film Aisha Humairah